DAGA NESA
Daga Nesa labarine akan rayuwar wata kyakykyawar Matashiyar budurwa mai suna Gaziyya,wacce sanadin soyayya yasa ta shiga mummunan hali,yayin da soyayyar tai mata awon igiya ta hanyar hankadata hannun wani matashi mai suna Julaibib, wanda ya zalunceta,ya ha'inceta,ya yaudareta,kuma yaci amanarta cikin rashin tausayi da rashin imani,yayinda tai masa halarci irin wanda ba kowace 'ya mace ce zata iya yi ga da namijiba.babu abunda ya saka mata dashi face mummunar bakar sakayya.
Shin wanne irin halarci Gaziyya tai ga Julaibib?,wacce kuma mummunar bakar sakayya shi Julaibib din yayi ga ita Gaziyyar?,wacce cin amana, ha'inci, yaudara, zalunci,rashin imani da rashin tausayi ya yayi mata?..........amsoshin wadannan tambayoyi na cikin wannan labari nawa sai suna "DAGA NESA".kubiyoni cikin wannan littafi dan jin yadda ta kasance.......Taku RUMAISAT MA IMAM (TA RAMBAZU).
Nagode!