Hassanah.....kyakyawar, nutsatsiyar kuma salaha wadda Tasha gwagwamarya hade da tashi karkashin uba me tsananin son kanshi da abin duniya.
Duk wannan ba shi ne matsalar ba Illa wata Kaddara me girma da take fadawa Hassanah wadda take canja kafatanin ita kanta Hassanan.
Rayuwarmu a yau! Yayi duba akan
Illar saki
Auren mabanbantan addini
Gudunmawar da sacrifice na ma'aikatan jin
Mace a Wannan zamanin
Soyayya
Cin amana
Yaudara....... Da sauransu.
Leading cast
Hassanah mjy
Umar Farouq
Shatuuu ♥️