KUNCIN RAYUWAH

KUNCIN RAYUWAH

  • WpView
    Leituras 1,139
  • WpVote
    Votos 83
  • WpPart
    Capítulos 9
WpMetadataReadEm andamento35m
WpMetadataNoticeÚltima atualização qua, jun 3, 2020
Kuna ina masoyan Sainah (Ummun meenal)? Gani na sake zuwar muku cikin wani salo na daban, labarin da yake tafe da ƙuntatawa, sadaukarwa, haɗe da yaudarar da ke tarwatsa ko wani sa rai da tabbacin Nagartar ɗa Namiji, acikin rayuwar mace. Maza ku ɗauko faya-fayan da zaku baja kolinku acikin labarin, ku kuma magantu acikin sa da ra'ayin ku. Ni kuma zan ajiye muku Kalmar GIRMAMAWATA, acikin ko wani shafi.
Todos os Direitos Reservados
#923
123
WpChevronRight
Junte-se a maior comunidade de histórias do mundoTenha recomendações personalizadas, guarde as suas histórias favoritas na sua biblioteca e comente e vote para expandir a sua comunidade.
Illustration

Talvez você também goste

  • SHAREEF 2023
  • 𝒄𝒂𝒕𝒄𝒉 𝒎𝒆 [sᴏᴜᴋᴏᴋᴜ]
  • Magi Texts
  • The College Crush...|Triggered Insaan FF|
  • Emotions [Dazai x Reader]
  • Parted Entanglement { ⑤ }
  • Emotions [Dazai x Reader] ✓
  • When Worlds Collide (Sinbad x OC)
  • 赤 - RED.

Guguwar ƙaddara, mai sauya fari ya koma baƙi, haka shima baƙi ya koma fari. Haƙiƙa duk abun da Allah ya ƙaddara zai faru; to dole sai ya faru, kuma Bawa bai isa ya tsallake sa ba Wata iriyar ƙaddara ce da ta shigo cikin Rayuwar matashin, yayinda tayi tasiri a cikin rayuwarsa har ta canza mishi alƙibla. Zan so ku bi Ni a cikin ƙayataccen labarin nan domin sanin wane ne SHAREEF? "Wlh ko kukan jini zaka yi SHAREEF sai ka amshi cikin nan a matsayin naka, kana son ka nuna mana bamu san me muke yi ba ne? Kuma yarinyar zata yi maka ƙarya ne? ko kuwa Maryam tana da wayon da har wani zai yi mata ciki sannan ta laƙaba maka ne? To ka canza tunani da dabara, babu yanda za a yi Maryam tayi maka wannan mummunar sharrin, ai dama Likita ya faɗa kana buƙatar Mace a tare da kai, sai ga shi kayi amfani da damar ka ka shiga ka titsiye yarinya ka biya baƙatun ka; sai ya zamana Allah ba azzalumin Bawan sa bane ya nuna maka Iyakan ka, sannan ita ɗin Matarka ce, kai ko ba Matarka bace tunda har ka iya keta mata mutunci dole kai zaka aure ta, tarbiyyar da muka baka kenan ko SHAREEF?" Hhhhh labari mai taɓa zuciya!

Mais detalhes
WpActionLinkDiretrizes de Conteúdo