Sirrin namiji da yadda ake cutarsa, sai da ba kowane namiji sirrin nasa yake a bayyane ba. Sunanta reza, kuma tayi fice wurin cutar da maza tare da samun abunda takeso a duk lokacin dataga dama, a cikin hakane reza zatayi mugun gamo wato haduwar ta da huzaifa wanda a duk lokacin da mace ta shigo hannunsa to sunanta gawa. Shin ko reza xata cigaba da wannan rayuwa ba tare da an ganota ba?