HAFSATU MANGA
  • Reads 113,769
  • Votes 8,636
  • Parts 28
  • Reads 113,769
  • Votes 8,636
  • Parts 28
Complete, First published Feb 25, 2019
Taya zai runtse ido ya zabi wata bare sama da ita bayan kuma ita tafi cancanta ta maye gurbin yar'uwarta?
Anya zata juye kallonsa da wata macen bayan tsawon lokacin da ta dauka tana jiran mijin yayarta? 

    Takan yi bakinciki mutuwar HALEEMA, a yanyinda bakincikin yake rikida ya zame mata farinciki a duk lokacin da ta tuna da muradin zuciyarta YARIMA ZAIN.

HAFSAT ce kadai yarinyar da ZAIN ya furta kalmar so a gareta, yana jin ita din wata jijiyace bangare na jikinsa, ita kadaice yarinyar dake saka shi farinciki bayan mutuwar abokiyar rayuwarsa HALEEMA!
  
ANTY UMMI ce ta cilasta masa auren FARHAT bayan kuma zuciyarsa HAFSATU MANGA take so. 

Taya ZAIN ya shigo rayuwar FARHAT? 
Taya zata yi rayuwa da wanda ba shi zuciyarta take muradi ba? 
Wacece FARHAT? 

BARRISTER HUSAINA ce zata kare HAFSAT, yayinda BARRISTER HASSANA take yakar yar'uwarta ta jini da dukan hujjojinta a gaban Alkali burinta daya ne taga an tisa keyar yar'uwarta HAFSAT gidan kaso!
Ashe yar'uwa zata iya yakar  yar'uwarta ta jini rashin sani ne ko kuwa son zuciyane da dogon buri irin na dan'adam?

Find out in HAFSATU MANGA yarinyar kauye....
From Baiwa to Kuyanga
Labarin Sarauta. 
Labarin Ƙauye.
Yarinyar Ƙauye. 
Hafsatu Manga✨
All Rights Reserved
Sign up to add HAFSATU MANGA to your library and receive updates
or
#5islam
Content Guidelines
You may also like
You may also like
Slide 1 of 10
YARAN MIJINA COMPLETE cover
FULANI cover
ရည်းစား​လေးပဲထားချင်မိတဲ့ကျွန်​တော် (ဘာ-သာ-ပြန်) cover
Painting On The Skin cover
Be My Bride 🌷💙 ချိုချိုချဥ်ချဥ် ကိုကို့ရင်ခွင်  cover
TAURA BIYU✅ cover
တညတာပြည့်တန်ဆာ or Remembrance and hope cover
⚜️Nay Tin's Love Story⚜️ cover
ZAGON ƘASA cover
ဘက်စုံတော်တဲ့ အလယ်လမ်းကစားသမားလေး cover

YARAN MIJINA COMPLETE

57 parts Complete

labari ne akan yaran miji da matar uba