Kudi. Shahara. Kyau. Duk babu wanda Allah beh bashi bah.
The one thing da ya fi so ya kuma kasa samu shine So na asali da babu wani ulterior motive a ciki.
Rashin samun abinda yakeso yasa yake kaffa kaffa da zuciyar shi,yake protecting zuciyar shi.
Ba gayyata ta shigo rayuwarshi, yadda yake tarairayar zuciyar shi itama haka.
Saidai zuciya bata neman shawa ra in zata fada So.
Just he's luck,he finds love that rejects him again.
Meye dalilinta na kin amincewa da soyayyar shi bayan zuciya na so.
Ku biyo labarin Superstar Adams da TV host Fariha a emotional ride din su.
.