WAYE NE? Labarin wata zuri'a guda biyu wad'an da suka sha gwagwarmaya akan wani b'oyayyan sirri daya shige masu duhu wanda yasa su fuskantar k'uncin rayuwa kuma suka kasa fahimtar wanda ya aikata masu hakan. .All Rights Reserved
34 parts