Gida ne wanda in ka ganshi baxa kace makirce munafunce gulma hassada su suka xama furanni maso bada iska agidan ba ,
A kullum tunaninta miyasa umma na kika shigo cikin wannan ahali kuma kika tafi kika barni
Ku biyune dan kuje shin miya haddasa hakan kuma shin mahaifiyarta rabuwa sukai ko kuma mai sama'u ne ya dau abarsa
Join the largest storytelling communityGet personalized story recommendations, save your favourites to your library, and comment and vote to grow your community.