Aure bautar Ubangiji
  • Reads 14,133
  • Votes 822
  • Parts 31
  • Time 52m
  • Reads 14,133
  • Votes 822
  • Parts 31
  • Time 52m
Ongoing, First published Apr 08, 2019
nasiha akan zamantakewar aure
A lokacin da mukayi niyyar yin aure yana da kyau mu san mene ne dalilin yin auren. 

Da farko ma dai mu fara sanin mene dalilin zuwan mu duniya?
Allah Ya fada a cikin al-qur'an mai girma cewa " Ya halicce mu ne don mu bauta masa ma'ana don mu zama bayi a gare shi.

Saboda haka sai mu sawa zuciyar mu zamuyi aure domin mu bautawa Allah, mu cika sharuddan Imani ga Allah. 

Ita kuma bautar Allah bata da wahala, sai dai amman shaidan yayi alkawari sai ya mayar mana da ita mai wuya ta hanyar shigo mana da shubuhohi marasa ma'ana. 

Tare da yawo a cikin jininmu da zukatanmu yana kawata mana ƙarya da kuma rufe mana ido daga ganin kyaun gaskiya.


#1 aure on 23/10/2020
#aure #marriage #arewa # north #zamantakewa #macetagari #batulmamman #ummyasmeen #aljannarmace #hakuri #haquri #ibada #islam #musulunci #nasiha
All Rights Reserved
Sign up to add Aure bautar Ubangiji to your library and receive updates
or
#488hausa
Content Guidelines
You may also like
Slide 1 of 1
Leah's Writer's Room cover

Leah's Writer's Room

12 parts Ongoing

Want to ask me questions? See my behind the scenes? Even see my upcoming story sneak peeks? Here you can request for a chapter read request as well as critique. There's even something better-talking to me about anything you want!