ABAR SO
  • LECTURES 78,000
  • Votes 4,456
  • Parties 50
  • LECTURES 78,000
  • Votes 4,456
  • Parties 50
Terminé, Publié initialement avr. 14, 2019
Contenu pour adultes
"ABAR SO!!!" Shine abinda NAFHIRA tace cikin siezing din breath, aikuwa arikice tajawo NAFHI kan cinyarta


"Addua fah kawai zaki mana bah kuka bah, ganinan acikin abinda nafi tsana arayuwa ta (blood)wannan kawai yakara tabbatar min da babu wanda ya wuce kaddara, kizamo mai biyayya ga ANTYNMU cos ita kadai ce naki yanxu kuma duk inda mugun nan yake inason kimin alkawarin zaki nemo shi, inason su walakanta kaman yadda ya walakantar da mu , inaso farincki ya kaurace mai tareda iyalinshi , inason yayi dana sani sosai"




Tafada tana mai lumshe ido while ita Nadhira takara volume din kukanta jin alamun itama kalmatus shahada takeyi , dakatawa tayi da kukan tana mai nazarin yanayin yar'uwar tata , sai kawai taji jikin ta yasake itama arikice take fadin


"Yar'uwata kema karki barni DanAllah, inasonki wayyo jini! Jini!! Jini?!!! Ko ina akwai shi yaruwa mugudu nima ban son abinda bakya so wlhy bazan.........




Kubiyo ni cikin littafin ABAR SO domin na fayyace miku abinda ke ciki
Tous Droits Réservés
Inscrivez-vous pour ajouter ABAR SO à votre bibliothèque et recevoir les mises à jour
ou
Directives de Contenu
Vous aimerez aussi
KHADIJATUU, écrit par KhadeejaCandy
62 chapitres Terminé Contenu pour adultes
NOT EDITED ⚠️ Yayi kyau matuƙa, yadin ya fito da farinsa da kuma kyaun fuskarsa, Idan ka kalleshi, sai ka ganshi kamar mai cikakkiyar natsuwa da kwanciyar hankali, al-halin sune abubuwan da suka masa tawaye. A hankali ya sauke ajiyar zuciya yana lasa lip ɗinsa. Juyowa yayi yana wani taku da idan baka karance shi ba, zaka iya cewa na wulaƙanci ne da nuna isa, al-halin babu hakan a tare da shi ko kaɗan, ƙarasowa yayi gun da Khadijatu take kwance ya duƙo daidai ita, ya hura mata iska a fuska kamin ya kai hannu ya taɓa jikinta. Hannun yasa ya tallafota ta dawo saman cinyoyinsa, fuskarta na fuskantar tasa, ido ya sakar mata kamar yau ya fara ganinta, a hankali ya kai hannun ya shafa gefen fuskarta, tausayinta ne yake ƙara shiga zuciyarsa. Shi kansa yana ji a jikinsa akwai wani sirri dake tsakaninsa da haɗuwarsa da Khadijatu, sirrin da har yanzu bai san na minene ba, yana jin shi ɗin wani bangone a shafin rayuwarta, lallai idan har babu shi a ƙaddarar Khadijatu toh babu wanzuwar labarinsa a doron ƙasa, yana ji a jiki da kuma ruhinsa domin ita akayi shi, kamar yadda yake jin da a'ace ya rabu da ita tsakanin jiya zuwa yau da bai san yadda rayuwarsa zata kasance ba, bai san wane irin hali zai samu kansa ba, dan baya taɓa rasa natsuwarsa idan yana kusa da ita, idan tayi nisa dashi ji yake kamar ya rasa wani ɓangare na jikinsa. Ba sonta yake ba, dan baya tunanin zai iya buɗewa wata ƴa mace zuciyarsa, tun bayan abunda Malak tayi masa, sai dai kuma yana jin fiye da yadda yake ji idan yana tare da Malak, yana jinsa cikin wani yanayi wanda bai taɓa ji ba idan yana tare da Malak. ® 2018
Vous aimerez aussi
Slide 1 of 10
SAKAMAKO cover
IGIYAR RAYUWA 🎗🎗 cover
HALAL VEER √(completed) cover
မင်းက ငါ့မိန်းမ ဖြစ်လာမယ့်သူ..(complete) cover
(Complete)အေးစက်တဲ့မြွေဘုရင်ကြီးကိုလက်ထပ်ဖို့ တွန်းအားပေးခံရတယ် (Bl) cover
Deen cover
🤍 INA ZAN GANTA..?🤍 cover
First Love , Perfect Love (Completed) cover
Zuhraa❤❤ cover
KHADIJATUU cover

SAKAMAKO

48 chapitres Terminé Contenu pour adultes

Ya zatayi da Yarinyar da bata kai ta goge mata takalmi ba amma ta kwace mata miji?...... #Suhan #captain majeed # Zarah