MAGANIN MATA
  • Reads 110,379
  • Votes 5,410
  • Parts 55
  • Reads 110,379
  • Votes 5,410
  • Parts 55
Complete, First published Apr 14, 2019
Mature
Labari ne akan wasu mata da suka maida maganin mata sadidan, suke cin k'aren su babu babbaka dan sun sa ka a ransu muddin maganin mata na duniya toh fa babu abunda zai hana su sace zuciyyoyin mazajen su, su maida su tamkar rakumi da akala, babu ruwan su da tsaftar gida da kula da mai gida idan ba anzo harka ba nan ne zaku ga kwarewar su, sun cikin hakan ne aka masu shigo shigo ba zurfi. Koh yaya zata kasance idan suka ankara a kurarren lokaci ?, ku biyo ni dan jin yanda zata kaya a tsakanin su.
All Rights Reserved
Table of contents
Sign up to add MAGANIN MATA to your library and receive updates
or
Content Guidelines
You may also like
Doctor Sheerah! (SAMPLE ONLY) by jeeedorhh
26 parts Complete
Rayuwarta, farincikinta, damuwarta, tashin hankalinta, komi nata ya ta'allaka ga mutanen nan su biyu ne kacal! Su kadai take kallo taci gaba da rayuwa kamar babu wata damuwa a ranta, her world revolves around them!! Me zai faru lokacin da abubuwa suka canza? Lokacin da tsohon aboki, kuma masoyi ya bayyana a cikin Rayuwarta? Lokacin da 6ataccen Yaya kuma 'Dan uwa Mafi soyuwa a rayuwar ta ya bayyana? Lokacin da bata yi zato ko tsammani ba?? Musamman idan abin yazo da wani zabi da zata yi, zabi wanda yake mai matukar tsanani da wahala... Shin, ko yaya zata kasance??? ☆*☆*☆*☆*☆*☆*☆*☆* Tafe suke cikin super market din a hankali. Shi yake tura akwatun sayayyar, yayin da Ramlah take makale dashi tana jidar abinda take bukata tana jefawa cikin akwatun. Dai-dai lokacin data kai hannu kan kwalin 'sponge cookies' tana kokarin dauka, taji hannu ya kamo hannunta ana kokarin daukar kwalin cookies din. Cikin sauri, kuma a lokaci guda, suka saki kwalin ya fadi kasa. Kamar hadin baki, su duka ukun suka durkusa tare da kai hannun su ga kwalin. Mistakenly, hannun shi ya sauka akan bayan hannunta. Wani hargitsattsen shock da matsananciyar faduwar gaba ya ratsa su a lokaci guda. Kyawawan dara-dara, kuma fararen idanuwa suka dago suka sauka akan zagayayyiyar, doguwar fuskarta, kafin ya dire su akan wasu irin deep-ocean blue eyes da Idanuwan shi basu taba katarin cin karo dasu ba! Ya samu kan shi da nutsewa cikin kogon su, yana karantar ta, yana ji a jikin shi, kamar.., kamar...! Ta kasa janye nata idanun daga cikin nashi, duk kuwa da amsa kuwwar da zuciyarta take mata akan tayi hakan, ta kasa! Kamar wadda maganad'isu ke fuzgar ta, haka take ji. Ita ta sani, kamar yadda zuciyarta ta fita sani, cewa shine!! Basu samu damar janye idanuwan su akan na juna ba, sai da siririyar muryar karamar yarinyar ta ratsa cikin dodon kunnuwan su; "Mom?!". ~~~~Wannan littafi sample ne kawai ch (1-24). Zaku iya samun sauran a Taskar Fikra.
You may also like
Slide 1 of 10
A UBA NA DAUKE KA cover
ပြန်လည်မွေးဖွားပြီးနောက်ထိန်းချုပ်အုပ်စုဝင်ဖူးလန်လေးကိုလက်ထပ်လိုက်တယ် cover
Doctor Sheerah! (SAMPLE ONLY) cover
ထာ၀ရ ပုံပေ cover
ASMAUL~HUSNA cover
SADAUKARWA cover
hukunce-hukunce da mas'alolin mata cover
Zuciyar Tauraro cover
Komin hasken farin wata... (COMPLETED) cover
တရားဝင်သမီး လက်ထပ်ထိမ်းမြားခြင်း cover

A UBA NA DAUKE KA

14 parts Complete Mature

Husna Yarinya ce da mahaifin ta yarasu, tana hannun mum dimta for some years, Sai cousin dinta sa'id ya buk'aci ya riketa, sa'id mutum ne mai kwarjini, zumunci da ilimi mutum ne dayake mutukar son soyayya Amma matarsa bata'iya ba! SA'ID yana mutuk'ar son husna kamar ya mutu tun tana karama, ita kuma husna A uba ta dauke shi!..maryam matar sa'id take wahala da ita sosai Haka ta dinga fuskantar kuncin rayuwa Har Allah yasa ta girma masoya suka fara zuwar mata shikuma cousin dinnata yana bala'in sonta ita kuma tanason Aliyu soyayya sukeyi sosai, ga malam saifullahi da tak'e ganin girmansa ga mugun sonta da yakeyi...daga baya Dai sa'id ya sanar da husnah irin soyayyar da yake mata yace zai aureta Sai tace masa soyayyar mu ta iyaye ce a uba Na dauke ka.....# WATA CHAK'WAKIYAR...#KO YAYA ZASU KASANCE? KU BIYONE CIKIN LITTAFINA A UBA NA DAUKE KA......# PLEASE COMMENT LIKE AND VOTE