Salamu alaikum, wannan littafi mai suna AUREN NUNA ISAA labari ne dana kirkira don nishadin mai karatu, ban yarda wani ko wata ya kwafa ko ya Chanza mun wani abu ba tare da izini na ba. Ina fatan zaku karbeni hannu biyu Sannan ku gyara mani inda nayi ba daidai ba. Allah ya bamu sa'a. AmeenAll Rights Reserved