auren fari
  • Reads 1,759
  • Votes 72
  • Parts 1
  • Time <5 mins
  • Reads 1,759
  • Votes 72
  • Parts 1
  • Time <5 mins
Ongoing, First published May 27, 2019
AUREN FARI* 💑

          0⃣2⃣4⃣

*DAFATAN ZAKU SAKA TA ADDU'A AKODA YAUSHE HAJIYA RABI BADAWI MAMAN IBRAHIM DA NURY*

.............. *Ke tsaya* ya daka ma umaimah tsawa, ya isa gun mamee da sauri , kiyi hakuri mana.
  Na ce kamun laifi ne?
Tunda ka rainani to bazata kara rabarka ba har ka gana mata azaba......wace azaba mamee ya marairaice, gyaran da zatayi mun shine azaba?
  Ta kalli umaimah *Na ce ki shiga ciki ko?*
  Ya mike tsaye *ke kina hauka ne?* ya kara daka mata tsawa  ......wai mamee menene haka? Ya kalli umaimah dake niyyar shigewa ya ce *wallahi kika shiga zan fiddo ki* .......wai mamee menene haka? Duk ya rikice, ya kalli umaimah dake makale a bango *Malama kiyi mata bayani* ...ya juya mamee wallahi bazan mata komai ba gata nan tambayar ta.
   Kinyi shiru mamee....me zance tunda ka rainani ka nuna ban isa ba? Duk lokacin da ta hau saman da kuka take saukowa ka zageta tsaf ka gama.......Qalu innalillahi mamee ki sassautan mana.
  Ya maka wa umaimah harara *Wai bazakiyi magana ba?*
  Ta ce me?
Mamee na tuba dakin can yayi kura....... Shin naji na amince gyara kake so? Zauna ga kujera *Uwani je ki gyaro ki dawo*
   Simi simi zata wuce ya mike *Ta koma kawai bana so*......fuuu yayi sama.
Uwani jeki ciki abinki kinji ko?
  Tana juyawa wayar ta tayi kara tayi ciki da hanzari. Hello 
*Sato ki taho don Allah*
Tabb wallahi mamee na falo.......ke da waye a waya?
 Tayi saurin latsewa......ni... Nida luba ta juya tana kakkabe gado.
  Ya zaro ido *Wayar ma hanawa zatayi?*
  
All Rights Reserved
Table of contents

1 part

Sign up to add auren fari to your library and receive updates
or
Content Guidelines
You may also like
You may also like
Slide 1 of 10
Infinite Magic (Male Reader x Harry Potter) cover
19 days -مـترجمهً cover
Echoes|| König x Reader x Ghost cover
𝕬𝖑𝖊𝖝𝖆𝖓𝖉𝖊𝖗𝖎𝖆 𝕻𝖔𝖙𝖙𝖊𝖗       | 𝐇𝐩𝖂𝖙𝖒   cover
𝐌𝐈𝐒𝐓 𝐎𝐅 𝐓𝐇𝐄 𝐍𝐈𝐆𝐇𝐓 hwang jun-ho. cover
Ash And Horizons cover
💮Mafa's Love Game(or)နှောင်ကြိုးတစ်ခု💮 cover
Time For A Little Surprise (Male Seelkadoom Reader x Fem Sonic IDW Comics) cover
Blossom In Adversity - Vol. 2 cover
Blossom in Adversity - Vol. 1 cover

Infinite Magic (Male Reader x Harry Potter)

123 parts Ongoing

YN Gojo, the first Gojo clan member to possess both Six Eyes and Infinity for generations, goes to Hogwarts!