TAFARU TA K'ARE......Anyiwa me dami d'aya sata...
  • Reads 174,388
  • Votes 15,167
  • Parts 52
  • Time 10h 42m
  • Reads 174,388
  • Votes 15,167
  • Parts 52
  • Time 10h 42m
Ongoing, First published Jun 07, 2019
"Mesa kake ambatar mutuwar nan wai, idan akan nace banasan kane kayi hakuri ina sonka wlhy, fiye ma da tunanin ka, na Amince zan rayu dakai rayuwa ta amana daso dakuma k'auna" ka tallafi rayuwata kadena fad'ar hakan kaji" Cikin azabar ta ciwon dayake ciki ya saki wani murmushi dayake nuna tsantsan jin dad'in da kalaman ta suka saka shi ya ce..."Naso ace kin furta mun wannan kalman tuni amma ko yanzu naji dad'i sosai, dad'in dana tabbatar dashi zan mutu a raina, My meenal zo matso kusa dani kinji?" da sauri ta k'arisa kusa dashi da rik'o hannun shi tace

"kaga yanda kake numfashi ko yaa muhammad? ka daure ka dena magana kafin likitan yazo, save ur strenght plss" K'walla ya gangaro masa da k'yar ya iya furta 
"Wanda yake bayarda ikon numfashin ya buk'aci abinsa my meenal, lokacin tafiyane yazo tafiyan daba fashi, dukkanin abinda ya faru tsakanina dake na yafe miki matsayina na mijinki ina mikin fatan aljannar firdaus mad'auka kiya, ki sani inajin tsoro wlhy, tsoro nakeji my meenal" kuka ya k'wace mata sosai ta sanya  kukan kuwa "Mesa kakemun maganganu a baud'e, wlhy ina fahimtar komai yanzu, hausarka tangaran nake fahimta mutuwa kake nufi zakayi bana fata kuma, kayi shiru kaji" Hannunsa d'aya ya mik'o mata wani takarda ta karb'a ya k'ara had'e hannun shi da nata da takardan, yace yana numfarfashi da k'yar

"Ki bi abinda na rubuta a takardan nan, ki karantashi cikin nutsuwa kinji"  batace komai ba daga ita har k'aninsa dake nan kusa da ita se gani sukayi yayi shiru bakinsa yana motsi amma basajin meyake cewa numfarfashi kurun yake sama sama, daganan sekuma yae shiru komai ya tsaya cak rai yayi halinsa!!!!!!!
All Rights Reserved
Sign up to add TAFARU TA K'ARE......Anyiwa me dami d'aya sata... to your library and receive updates
or
#2jolinsky
Content Guidelines
You may also like
Slide 1 of 1
Leah's Writer's Room cover

Leah's Writer's Room

12 parts Ongoing

Want to ask me questions? See my behind the scenes? Even see my upcoming story sneak peeks? Here you can request for a chapter read request as well as critique. There's even something better-talking to me about anything you want!