MAR'ATUS SALIH

MAR'ATUS SALIH

  • WpView
    Reads 61
  • WpVote
    Votes 7
  • WpPart
    Parts 1
WpMetadataReadOngoing
WpMetadataNoticeLast published Sat, Jun 8, 2019
WpInfo
Fiction
Action and Thriller
CIWON MARA MAI HAILA DA TSAFTACE MAHAIFA DA SURANSU: KASHI NA DAYA (1)* 🙆🏻🙆🏻🙆🏻🙆🏻🙆🏻🙆🏻🙆🏻🙆🏻🙆🏻 *CIWON MARAR MAI HAILA* Mafiya yawa daga cikin mata na kuka da ciwon mara wanda kan hanawa wasu rawar gaban hantsi. So dayawa xakaga mace na xullumin tsayuwar wata domin tasan irin axabar datakesha duk adalilin ciwon mara. Ciwone dakan tsananta agurin wasu yakuma galabaitar dasu wasuma har amai xakaga sunayi yayin da wasu numfashinsu ke dauke yakaisu ga suma. La'akari dahakan yasa nima nafadada bincike domin kawo ma 'yan uwa mata wasu daga cikin hanyoyin daxasubi dan ganin Allah yasauwake yakuma basu lafia. 1.kisamu dabino masu kyau sabbin tsinka guda bakwai, kici dasafe kafin kici komai. 2.kisamu xogale kadan da tsamiya kisa akofi, sannan kisamu tafasashen ruwa kixuba akofin idan yadan huce kishanye alokacin. Kiyi haka har sau uku. Insha Allahu xaki samu sauki 3.kisamu dauwa kamar rabin mudu kijikata akwano natsawon kwana biyu sannan ki mutssiketa kitace sannan kisha. Yana maganin ciwon mara sosai yanakuma tsinka jini gawadda ciwon yadameta jini baixoba idan dai tai hakan jinin xaixo ciwon yayi sauki. Allah yabama masu fama da wannan matsalar lafiya ameen.
All Rights Reserved
Join the largest storytelling communityGet personalized story recommendations, save your favourites to your library, and comment and vote to grow your community.
Illustration

You may also like

  • Le destin de ma vie
  • Ziam {O.S}
  • Moi Albinos
  • Leyna: Yomb de toi
  • 𝐓𝐀𝐇𝐀𝐃𝐃 - ᵏʸᵒʸᵃ ˣ ⁿⁱˡᵉ
  • 𝕂𝔸𝕋𝕊𝕌𝔻𝔼𝕂𝕌 • 𝐑𝐄𝐂𝐔𝐄𝐈𝐋 𝐃'𝐎𝐒 𝐍𝐎Ë𝐋
  • destruction et reconstruction

On dit que l'amour et un sentiment merveilleux c'est bien vrai que elle te fait faire des choses insensées lui l'amour elle existe mes parents en somme la preuve vivante Découvrez l'histoire de Maïmouna anna belle Bathily

More details
WpActionLinkContent Guidelines