mar'atus salih

mar'atus salih

  • WpView
    Reads 143
  • WpVote
    Votes 2
  • WpPart
    Parts 1
WpMetadataReadOngoing
WpMetadataNoticeLast published Sat, Jun 8, 2019
WpInfo
Fiction
Action and Thriller
DON MAGANCE MATSALOLIN MA'AURATA AMARYA KO UWAR GIDA GA TSARABA shi wannan hadin yana da banmamaki musamman wajen karin soyayya tsakaninki da mai gida, da martaba da farin cikin mai gida da nishadin amarya kuma yanasa maigida yaji dadin da bai misaltuwa zaki zama gagara gasar masu gasa, saboda shi wannan hadin manya mata ne ✎ ya'yan kankana ✎ danyar gyada mai kyau ✎ dabino ✎ alkama ✎ garin kumasoriyya ✎ ya'yan zogale sai ki dakesu suyi laushi sai ki rinka shan karamin cokali da madara ta ruwa safe da yamma kuma shima mijin zai iya sha. TSARABA GA MASU NIYYAR AURE wannan wata irin tsaraba ce mai banmamaki musamman ga 'yan mata masu niyyar aure, ko amarya, kai harma da uwargida sarautar mata, shi wannan hadin yana kara ni'ima da nishadi sannan kuma yana magance matsalolin da ke rage martabar mace yana kuma sa juriya yanda akeyi shine: ➽ karas sai ki yayyankashi kanana-kanana sai ki shanyashi ya bushe. ➽ zangarniyar zogale kwara daya1. ➽ garin jir-jir na asali ➽ garin dabino ➽ da rumzali sai ki hada su guri daya ki dakesu sai sunyi laushi sai ki hada da mazankwaila sai ki rinka sha karamin cokali da nono dau daya a rana shima wannan hadin yana da kyau ┬┴┬:+22790570726
All Rights Reserved
Join the largest storytelling communityGet personalized story recommendations, save your favourites to your library, and comment and vote to grow your community.
Illustration

You may also like

  • Chronique de Dania: L'impossible devient possible
  • Destin Cruel
  • Le destin de ma vie
  • Lié par Allah♥
  • MHA préférences
  • MARIÉ A MON PRINCE
  • Une vie à deux Tome 1
  • A life-changing event [en réécriture]
  • Mariam:Ma coépouse ou mon malheur?

Je ne pensais pas l'aimer avant qu'il m'aime en premier maintenant que je suis dans sa vie je ne l'abandonnerai jamais..........

More details
WpActionLinkContent Guidelines