Takasan ce tana ganin sa ,yana mata gixo a cikin rayuwar ta .saide koh da sau daya bata taba ganin fuskar sa koh da a mafalki bane ...
Rayuwar ta bata kasan ce cikin farin ciki ba saboda samun iyaye da yan uwa na gari da batayi ba ....
Uban ta ya kasance mashayi .. ya kuma ka sance mai sayar da kayan maye ...saboda son samun dukiya
Rudin duniya yaja shi yafada ga malalaciyar mata irin sa ...wadda ta shahara da son samun dukiya....
Allah ya axurta su da yara hudu mata ....samun yaran mata ya kara saka musu wani buri na daban
Yarinyar su ta farko tafara sanin menene wata rayuwa ta banxa tun tana da shekara 9 a duniya ....tasan menene na miji tun tana da shekara 15 .....
Allah ya hure musu kyau har na ban mamaki komi wadda yake karawa macce kyau sun mallake shi .....
Her life turn to mes to her when she start new life in a country dat she doesn't no any body,she will meet some kind of guys before she will fine her hero ,deen sweet and everything 😍
#FARIFAMILY damsel
Hot love