Daga jin sunan littafin kunsan duk hasashen mai hasashe bai isa ya hasaso abinda labarin ya k'unsa ba. Sank'ame a cikin wannan labarin sunk'i-sunk'in matsalolin da muke fama da su a wannan k'asar tamu ce. BARA A KUFAI!! Allah ya tsare mu da bara a kufai, ku shiga daga cikin labarin dan jin su wanene sukai BARA A KUFAI?All Rights Reserved