"shin zan 'karene a rayuwa Mai cike da tlrashin 'yanci?tun in shekaru 9 nake tufatar da kaina na ciyar da kaina,a tunanina zabina shine rayuwar 'yancina,ashe za'bina shine masifa a gareni,shine tsantsar rashin 'yqnci da galihu...."All Rights Reserved