16 parts Complete Mature"GULNAR assidique badaru Ta kasance yarinya mai tsananin jiji da kai da giggiwa wance bata Éauki talaka abakin komi ba face abun takawarta,ita yar gata ce,tun tasowarta batada wani abar fargaba a duniya face yar uwarta HEER ALKALI wanda take ganin kamr ita kadaice tafita da komi a fadin duniya,saidai galihu da gata yazo ya wanke mata wnn fargaban musmmn da aka nunata a matsayin yarinyar da ake zaton takai ta kasance a matsayin matar boyayyen dan sarkin nan yerima SUJAMAL wanda labarinshi kawai akeji amma wani mutum bai taÉa ganin kamanninshi ba,shidin dan wani mashahurin masarautane mai ji da tsantsan mulki da tarin dukiya."Shikuma ya kasance mutum ne mai saukin hali da tausayin nakasa dashi wanda ya fito duniya a matsayin boyayyen mutum inda babu wani wanda yasan ko shi dan waye ne!Qaddara ce ta haÉasu waje guda inda ya zamto driver motar yarinyar da ake zaton zai aura wato gulnar assidque badaru!tirÆashi 'when east meet west"shin yaya zata kaya tsakaninsu?....this love is in circle lets find out who is actually, the breadwinner....