"Wallahi Allah BAN KASHETA BA kuma ni bazan iya kashe koda bera da gangan ba har sai in da laifi amma don Allah ku yarda dani wallahi tallahi ban kasheta ba" Kuka ne yaci karfin ta Inna Hansatu tayi saurin karbar maganar da ce wa "Wallahi itace ta kasheta Allah ya isa tsakani na dake Basira Allah ya tsine miki bazan taba yafe miki ba duniya da lahira la'ananniyar Allah......"All Rights Reserved
1 part