35 parts Ongoing #1 in Aure 19/09/2020
#1 in Sarauta 19/09/2020
#2 in Halal Romance 19/09/2020
Ta riga ta san duk wata tarin ma'ana ta k'addara, walau mai kyau ko akasinta.
Kamar kowa abinda bata sani ba shine...
Me cece tata k'addarar?
Yaushe zata fuskance ta?
A wane yanayi zata zo?
Mai kyau? Ko akasin haka?
Wad'annan tambayoyin suke yawo kullum cikin kanta, da su take kwana take tashi, cikin tsumayin lokacin da alk'alami ya bushe akansa.
Don wata k'addarar tamkar ZANEN DUTSE ce... Babu wani abu da ya isa ya canja ta!