RIK'ON SAKAINA..
  • Reads 64,560
  • Votes 7,161
  • Parts 55
  • Reads 64,560
  • Votes 7,161
  • Parts 55
Complete, First published Jun 28, 2019
Mature
labarine Daya kunshi gargadi ga matan da suke raina niimar da Allah yayi musu ta aure, dn kwadayin duniya, rashin hakuri, RIK'ON SAKAINA labarine da zai jawo hanukulan matan nan da suka maida aure tamkar wasan yara, Sanin kanmu ne aure ya zamo tamkar abin wasa, ana masa rikon sakaina, mata basu daraja auren mazan ma basu daraja auren. Shin menene matsalar? Ta yaya kuma zamu magance matsalolin?  Ku biyoni dn jin yadda rayuwar  ABUWA zata kasance.
All Rights Reserved
Table of contents
Sign up to add RIK'ON SAKAINA.. to your library and receive updates
or
Content Guidelines
You may also like
Rayuwar Maimoon. by Maymunatu_Bukar
57 parts Complete
Rayuwa na cike da ƙalubale kala kala. Allah na jarabtar bayinSa a duk yanda Ya so, hakan ba yana nufin ba Ya son su ba. Kyawun halitta, tarin dukiya ko mulki ba shi ke nuna son Allah akan bawanSa ba. Amma dayawa mutane kan manta haka. Me yasa suke ganin laifin ta akan abunda su da ita basu da iko akai? Me yasa suke ƙasƙantar da ita suke wulaƙanta ta da ahalinta akan abunda Allah Ya azurta su da shi? Wanda ba dubarar su ko wayon su ya saman musu ba, hakan kuma baya na nufin sun fi su wajen Allah ko sunfi su kusanci da Shi ba. Ba'a cire rai da rahamar Ubangiji, dan haka Maimoon bata fidda rai ba. Wataran zasu fita daga mawuyacin halin da suka tsinci kan su ciki, zasu samu kwanciyar hankali da farin ciki mai ɗaurewa. Amma faruwan wani al'amari yasa Maimoon tantama, anya suna da rabo anan duniyan? Musamman ma ita. *** Idanunta kaɗai ya gani duniyar shi ta juya gaba ɗaya. Allah Ya yi halitta a wurin! Bai taɓa ganin idanu masu kyau haka ba, gasu farare kal! Kaman farin wata. Amma kuma a maimakon ya gano haske kaman na wata sai ya gano duhu mai rikitarwa, duhun da ya hango cikinsu ya tada mai hankali. Tabbas ba zai samu sukuni ba har sai yaji labarin rayuwarta kuma har sai haske ya mamaye duhun da ya gani. © Wannan littafin mallakar Maimunatu Isyaka Bukar ne. Duk haƙƙoƙi. Babu wani ɓangare na wannan takaddar da za a sake fitarwa ko watsawa ta kowace hanya, lantarki, inji, kwafin hoto, rakodi ko wani abu ba tare da rubutaccen izinin Maimunatu I Bukar ba. Wannan aikin almara ne. Sunaye, haruffa, kasuwanci, wurare, yankuna, da abubuwan da suka faru ko dai samfuran marubucin ne ko kuma anyi amfani da su ta hanyar ƙirƙirarrun labarai. Duk wani kamanceceniya da mutane na ainihi, rayayyu ko matattu, ko kuma ainihin al'amuran sun faru ne kawai. ©Maimunatu I Bukar
You may also like
Slide 1 of 10
မောင့်သွန်းငယ်/ေမာင့္သြန္းငယ္ cover
🌸သူ့လည်တိုင်တွင် ငါ့နှလုံးသားကို အပ်၍🐉(Complete) cover
You are My Bone  cover
Mya Thar Maung (From Yae Kyi Aye) cover
HIKMAH  cover
ချစ်ခြင်း၌ တစ်ဖက်သတ်ငြိတွယ်မှု [Completed] cover
Lovey Dovey cover
မေတ္တာဝေဆာ ဆည်းလည်းပမာ🌻(ongoing)  cover
Lighthouse Of Love (Completed) cover
Rayuwar Maimoon. cover

မောင့်သွန်းငယ်/ေမာင့္သြန္းငယ္

53 parts Complete

"ကျွန်တော်ကသွန်းငယ်ကိုစိတ်ချမ်းသာအောင်ထားမှာမို့သွန်းငယ်ရဲ့စိတ်ကူးအိမ်မက်တွေကိုအကောင်အထည်ဖော်ရင်ပါရမီဖြည့်ပေးမယ့်လူတစ်ယောက်ဖြစ်ချင်တာမို့ကျွန်တော်နောက်ကိုလိုက်ခဲ့ပါ။သွန်းငယ်" "ကြၽန္ေတာ္ကသြန္းငယ္ကိုစိတ္ခ်မ္းသာေအာင္ထားမွာမို႔သြန္းငယ္ရဲ႕စိတ္ကူးအိမ္မက္ေတြကိုအေကာင္အထည္ေဖာ္ရင္ပါရမီျဖည့္ေပးမယ့္လူတစ္ေယာက္ျဖစ္ခ်င္တာမို႔ကြၽန္ေတာ္ေနာက္ကိုလိုက္ခဲ့ပါ။သြန္းငယ္" full credit to the artist of the cover photo