#35 Soyayyah 14 June 2020.
"Ya kai mai martaba sarkin Saffron, anyi kusan kwana biyu kenan ana wannan guguwar a garinnan amman daga haihuwar sarauniya guguwar ta tsaya cak rana ta fito komai ya koma yadda yake, wannan alamu ne na nasara a rayuwar sarauniya, sannan mun hango wani abu a tattare da ita wanda ba kowa bane keda irinshi sai dai ba mu gano wannan abun alheri ne zai zamo ko ko cutarwa ba, sannan idan har zata kai matsayi babba a rayuwarta to sai ta sha baƙar wahala sosai"
Want to ask me questions? See my behind the scenes? Even see my upcoming story sneak peeks?
Here you can request for a chapter read request as well as critique. There's even something better-talking to me about anything you want!