AL-AMARIN KISHIIIIIIIIIIIIII....... The Continuetion
  • Reads 460
  • Votes 13
  • Parts 2
  • Time 7m
  • Reads 460
  • Votes 13
  • Parts 2
  • Time 7m
Ongoing, First published Jul 10, 2019
Mature
labarine akan yanayin da yanzu mata muka dauki kishi da yadda muke gudanarwa a aikace,walau akan mazajenmu ko matan da mazajenmu suke aure tabbas kishi HALAL ne amma ba fa irin namu na matan wannan lokacin ba, duk da cewa a tun tale-tale Ana kwatanta wasu daga al-amuran da A yanzu ma ake yi amma why mu na yanzu yafi muni munin da baya da kyan gani,mostly mazajenmu sun zaman masu biye-biyen mata,wasu matan wai sai suce da kishiyar gida....! wasu ma duka biyun basa so(ko ni fa gaskiyah Hmmmmm bari dai nayi shiru kawai)kashe-kashe yayi  yawa ko yaran kishiya ko miji ko kishiyar HABA matah is getting much,wata kuma abinda ke sawa take kin kishiyar shine mafi yawancin matan idan zasu auri mai matah wai sai kiji suna Dan Allah aure zanyi kuma mai mata a Gaya min sirrikan da zan mallake Shi ya zamo sai yadda nayi da Shi, for what? kin san iya hakurin da matar nan tayi dashi har aka kawo hakan? to naji kin mallakesa an Gaya miki hakan bata da karshe kenan? ai bahaushe yace duk abinda yai farko wata ran karshensa zai zo kuma tabbas zai zo din wata kilan ma abinda kiakayi ma matarsa ki girbi mafi muninsa so mata we have to be very careful mu daina bin son zuciyoyinmu
All Rights Reserved
Sign up to add AL-AMARIN KISHIIIIIIIIIIIIII....... The Continuetion to your library and receive updates
or
Content Guidelines
You may also like
Slide 1 of 1
A Change of Heart cover

A Change of Heart

32 parts Complete Mature

[2020 Watty Award Winner] Alice Rhodes, an aspiring actress who gets a heart transplant, has to live her heart donor's life like it's a movie role, in order to find her identity and the life that awaits her in Hollywood. ***** A heart transplant causes Alice Rhodes to remember her heart donor's life. Intrigued by the strange people from her new memories, she goes looking for them, only to find herself in the middle of an investigation of the absurd disappearance of an important woman. With her personality changing into her heart donor's, Alice navigates a mysterious world where nothing seems to make sense and yet everything is strangely connected. It's not long before she realizes she may actually be looking for herself in the missing woman, and as she yields to her new heart, she's longing for the one she lost. Content warning: This story contains mature sexual content and themes of depression, sexual assault, and violence. © Robert Peterson 2020