'YAR SHUGABA
  • Reads 50,565
  • Votes 3,086
  • Parts 40
  • Reads 50,565
  • Votes 3,086
  • Parts 40
Ongoing, First published Jul 20, 2019
*'Yar Shugaban k'asa ce* Queen Basma, ta hakimce a seat d'in baya ita kad'ai, sai Meena 'yar Governor Kaduna ce ita ke driving, sai Leema 'yar Sarkin Kano wacce take gefen Meena.

K'aran wak'ar Music na Larabawa ke tashi a motan, dukkan su suna bin wak'ar tamkar sune suka rerata, sunayi suna rawa da jinsu da kad'a kai, kana ganin su kaga 'ya'yan gata, cike suke da farin ciki fal da nishad'i, domin ba suda wata damuwa ko matsala a rayuwansu.

Motan baya itama na bodyguard ne, suke marawa motan Queen baya.

Wani Matashin Saurayi wanda bai wuce shekara Talatin ba (30yrs), yake tafiya cikin sauri domin ya amso wa Ummansa nik'an masara da k'anwarsa Khadija ta kai ta aje, saboda zata wuce tallan kwai, hankalinsa yayi nisa sosai cikin tunani, baisan yahau kan titi ba. Meena ce taja mugun burki, ji kake k'iiiii kad'an ya rage ta buge shi, Aryan tsayawa yayi cak ya runtse ido yana fad'in *Innalillahi wa inna ilaihir rajuun* jira yake motan ta bigeshi domin ya riga ya sadak'ar motan zata kad'eshi, 
Cikin b'acin rai Queen Basma, Leema, Meena duk suka fito a motan, haka bodyguard suka yi parking akan hanya suka fito rik'e da bindigogi, cikin k'ank'anin lokaci suka had'a gosilo, mutane suka fara taruwa, ganin bindiga ne yasa kowa ya kama kansa, Queen Basma ta k'arasa kusa da Aryan bodyguard suka take mata baya, tsadadden k'amshin turarenta ne ya dawo da hankalin Aryan jikinsa, domin ji yayi wani k'amshi na ratsashi, bud'e ido yayi a hankali yayi tozali da kyakkyawar fuskan Queen wanda saida gabansa ya fad'i, nan take tsoro ya ziyarce shi, kallon k'asa da sama Queen Basma ta bisa dashi cike da jin haushinsa, kyamansa taji saboda wani irin warin zufa dake tashi a jikinsa, tattaro miyon bakinta tayi ta tofa masa a jikinsa tare da toshe hancinta da hankacif.
All Rights Reserved
Sign up to add 'YAR SHUGABA to your library and receive updates
or
#6poverty
Content Guidelines
You may also like
You may also like
Slide 1 of 10
ဘက်စုံတော်တဲ့ အလယ်လမ်းကစားသမားလေး cover
⚜️Nay Tin's Love Story⚜️ cover
တညတာပြည့်တန်ဆာ or Remembrance and hope cover
မူးယစ်ခေါင်းဆောင်ရဲ့တရားဝင်မိန်းမ{Season 1+2}စဆုံး cover
You are My Bone  cover
ခွန်းရဲ့နှောင်ကြိုးငယ် 🍀🍀(Completed) cover
သူ့နှလုံးသားမှာခြေရာတွေနဲ့(Vengeance) [Complete ] cover
ရှေးရေစက်ကြောင့် ချစ်လက်စကျန်တယ် [Completed] cover
ဇာတ်လိုက်မရဲ့ သိမ်မွေ့နူးညံ့တဲ့ သူငယ်ချင်းလေး။ cover
Painting On The Skin cover

ဘက်စုံတော်တဲ့ အလယ်လမ်းကစားသမားလေး

166 parts Ongoing

ဘာသာပြန်သူ - စွဲညို့အသင်း။ တစ်ဦးတည်း ပြန်ဆိုခြင်း မဟုတ်ပါ။ ရုတ်တရက်ကြီး ABO လောကကို ကူးပြောင်းလာတဲ့ ပရိုကစားသမားလေး အကြောင်း ဖြစ်ပြီးတော့ ဖယ်ရိုမုန်းတွေနဲ့ ရုန်းရကန်ရ.. မသိနားမလည်ခြင်းတွေကြောင့် အံ့ဩရ မှင်တက်ရ ရယ်မောရတဲ့ ဇာတ်လမ်းလေး ဖြစ်ပါတယ်။ Esport ဇာတ်လမ်း အမျိုးအစား ဖြစ်ပြီးတော့ နားလည်လွယ်အောင် ကြိုးစားပြန်ဆိုပေးထားပါတယ်။