"Nine nan SHUGABA" yafada cikin karaji dariyan da tamanta yanda akeyinta neh ya subuce mata ganin yanda yake zaro Ido kaman wanda yaga werewolves sosai yayi mamakin yanda take dariya cos tinda yasanta bata taba yin koda murmushi bah dukda zallan kwayar idonta yake gani... ★★★★★★ Hannun su na rawa suka hau budewa, cikin tsananin firgice suke kallon kujeran datake zaune inda hannunta kawai suke gani tana shafa kan Zakinta wanda yake ta zaro harshe... Bayan sun gama budewa Arsh ya karba na mai Jan kaya wato Zad boy shima cikin firgici yake kallonta shi Sam arayuwar shi baitaba cin karo da mace irin ta bah. Gabadaya babu digon tausayi acikin ranta in fact batasan miye tausayi bah... Juyawa yayi wajen su Zad boy inda banda kuka babu abinda sukeyi Ahankali yataka zuwa gaban ta inda idonta a lumshe yake kaman mai bacci amma azahirin gaskiya dukda tabasu baya babu abinda bata gani Cikin sanyin murya yace" SHUGABA danAllah adan sausautawa Zad boy hukuncin ya mai tsauri dayawa" Ganin ko bude ido batayi bah yasa shi barin gaban ta cikin sanyin jiki Cikin dakewar murya yace"Danish!!, Ka kawo kayan aikin nan" Cikin tsananin firgici Zad boy yafara magana" danAllah karku cire min azzakari na ku yafe min bazan sake bah!!!" cikin kidima Amaya dake sharban kukan nata hukuncin take kallon kujeran ta sai asannan tasan nata hukuncin farilla neh akan na Zad boy nan da nan taji ta karaya taji duk fansan datake nema ya bace gabadaya taji ta yafe musu Ganin sun nufoshi ana kokarin danne shi tace" ku dakata inace soboda sun min fyade kuka yanke mana wannan hukuncin to Ni Amaya nayafe musu don haka kubarmu mutafi" Mikewan dasuka ga tayi neh yasa su Arsh sunkuyar da Kansu zuciyan su duk ba dadi amma babu wanda ya isa yakara furta ko da kalma daya yanzu Cakk numfashin su Zad boy yadauke dalilin ganin wanda basu taba zato bah....All Rights Reserved