UWA TA GARI (EDITING)
  • LECTURES 45,588
  • Votes 4,060
  • Parties 57
  • LECTURES 45,588
  • Votes 4,060
  • Parties 57
Terminé, Publié initialement juil. 25, 2019
Jawahir yarinya ce 'yar kimanin shekara sha takwas wacce take tsananin son mahaifinta kwatankwacin yanda take kin mahaifiyarta. 

Bata shakkar nuna soyayyarta ga mahaifinta a gaban kowa ciki kuwa harda mahaifiyarta dukda tanada masaniyar cewar mahaifanta sun dade da rabuwa. 

Zata zauna hannun matar uba wacce zata gana mata azaba irin na matan uba wanda imani ta musu karanci.

 Mahaifiyarta me sonta zata ceceta ba tareda tayi fushi akan halin da 'yarta ke nuna mata ba.
Tous Droits Réservés
Inscrivez-vous pour ajouter UWA TA GARI (EDITING) à votre bibliothèque et recevoir les mises à jour
or
#17hatred
Directives de Contenu
Vous aimerez aussi
Vous aimerez aussi
Slide 1 of 10
JIRWAYE cover
ZAFIN RABO ✔️ cover
SHU'UMIN NAMIJI !!    (completed) cover
My Beautiful SPOUSE [[ Complete ]]  cover
ILBH(နှလုံးသားဖြင့်ရင်းလေသော)(Completed)(Season2) cover
කඩුපුල් (Complete) cover
Did We Love?{Complete } cover
Wild  Rose(complete) cover
ရုပ်ရှင်ဧကရာဇ်၏ သေလမ်းရှာ စေ့စပ်ထားသူလေး [ ဘာသာပြန် ] || Completed || cover
အဖြူရောင်နုနု(complete)🚨 cover

JIRWAYE

69 chapitres Terminé

Khalifa Al-Haydar sunan da yake yawo a gari, sunan matashin mai kudin da dubban mutane zasu yi komai dan su ga fuskar shi. Layla the sensational lady, idan har akwai aji a karuwanci Layla ta fara bude shi. Labarin su ba kaman labari bane nayau da kullum, ba ko da yaushe kake yanke hukunci akan kaddarar mutane ba. JIRWAYE, akwai shi a cikin labarin kowa.