labari ne akan wani gwarzon jarumi fasa taro wanda yake da burin dauko kayan yakin wata mashahuriyar bokanya domin yazama sadaukin sadaukan duniya
amma sai dai kash duk da ya samu damar dauko wannan kaya bai samu damar daukar kambun sadaukan duniya ba sakamakon cin karo da yayi da wata bakuwar jaruma ma'abociyar sabon addini😁
Join the largest storytelling communityGet personalized story recommendations, save your favourites to your library, and comment and vote to grow your community.