RUDIN DUNIYA
  • Reads 16,789
  • Votes 1,388
  • Parts 54
  • Reads 16,789
  • Votes 1,388
  • Parts 54
Complete, First published Aug 01, 2019
labari ne akan wata yarinya me shegen san abun duniya, me san auren me kudi ita fa er talaka ce , bata da burin da ya wuce ace ta hau babbar mota,gata a katon gida baya kula kananun samari se masu kudi. da ita da mahaifiyarta burin su kennan.

wannan gajeran labari ne wanda zan na turwa in na samu sarari ina fata zaku ysinci darusuka masu amfani musamman ma en matan yanzu.
All Rights Reserved
Sign up to add RUDIN DUNIYA to your library and receive updates
or
#344marriage
Content Guidelines
You may also like
GOBE NA (My Future) by KhadeejaCandy
65 parts Complete
Babu mace da zata labarta yadda wata macen take ji har sai ta taba kasancewa a cikin halin da wacan macen ta kasance. Daga ni sai ire-irena mu ke iya labarta yadda mace ta ke ji idan aka keta haddin yarta ko kuma ita kanta! Ina ma ace yau haddina ni Halimatu aka keta ba na yata ba? GOBE NA... Zawarcin Halimatu... *** *** *** Babu wanda zuciyarsa ta raya masa sai matar nan, sosai ya maida hankali yana kallon gurin da take zaune tare da yaranta, the way ta take sharar hawaye ya kara karafafa zatonsa a kanta, labarin yarsa ya shigo ciki duk kuwa da bata fadi sunansa ba ko sunan yarsa sai dai ta fadi cewar mahaifin yar ya zargeta da kisan yarsa saboda kaddarar mutuwarta ya fada mata, kamar yadda kadarar gushewar hankalin abokin aikinta ya fada a kanta, an keta mata haddi an ketawa yarta, mijinta ya ci zarafinta, a kokarin kwatar hakkin yarta mijinta ya saketa, ga labarin samun aikin kamfanin da tai ya shigo ciki sai dai shi ma bata fadi sunan kamfanin ba..... Wani irin kallonta yake, har ya ji kamar gilashin dake idon sa ya tare ganinsa sai ta ya cireshi yana cigaba da kallonta, ita kuma ta soke kai kasa yana ta latsa waya tana sharar kwalla, wa akai wa fyade? Wacen karamar ko babbar? No wait mutunen da take bawa abincin a kusa da kamfaninsu abokin aikinta ne? Is that why take kokarin kula da shi? Waye mijin na ta? Waya ke bibiyarta? A lokaci daya ya jerowa kansa wadannan tambayoyin, da bashi da amsar su, and he can't take his eyes on her kamar his life defend on her.
You may also like
Slide 1 of 19
GOBE NA (My Future) cover
Story Of Intersex Boy(unicode and zawgyi) cover
HAFSATU MANGA cover
FARHA 2016 (2nd Edition) cover
Autumn Brews - දෑතින් අල්ලන් PART 2 | COMPLETED cover
BAFULATANA RETURN (Complete) cover
Falling Beyond Blood - යාශ්ධර (Part 2) | COMPLETED cover
KANA NAKA..! cover
යාශ්ධර | COMPLETED cover
DACEWA✅ cover
တိမ်တိုက်လင်းညို( အိမ့်ဂျူး)  မိုးသည်းသည်း cover
သူ ကျွန်တော့်ကို အပိုင်ကြံတယ် (Completed) cover
18+ Fic cover
HAKƘI ✓ cover
​ကိုကိုး cover
ပြန်တင် အပြာစာအုပ်များ cover
BIYAYYAH cover
Spice of Love (MM Translation) cover
MADUBIN GOBE cover

GOBE NA (My Future)