haduwace ta bazata inda yayi mata rashin mutumci batare da yasan ko ita waceceba. itama takasance bata barin kota kwana inda ta nuna masa ruwa ba sa'an kwando bane.... Yaci Alwashin Aurenta tare da daukar fansar CI mishi fuska da tayi a bainan nassi kubiyoni domin jin yanda zata kasance tsakanin zahra da Abdurrahim.All Rights Reserved