Princess Ayrah : The Light of Ni'ima kingdom
  • Reads 918
  • Votes 64
  • Parts 7
  • Time 22m
  • Reads 918
  • Votes 64
  • Parts 7
  • Time 22m
Ongoing, First published Aug 20, 2019
Assalamu alaikum jama'a labarina,labari  ne akan wani sarki da yake da kyakyawar  diya mace😊mai suna gimbiya AYRAH.sarki Nadeer  na son y'arsa sosai.Matarsa ta biyu ta kasance azzaluma kuma munafukar mace, tayi yan asiran ta da ya sa sarki Nadeer ya tsani y'arsa(princess Ayrah).bayan  gimbiya Ayrah ta kai shekara 17 ta zama jarumar mace  and confidential lady ta hadu da wani sarauniyi dan kimanin shekara 20 wanda yaka sance shi ke taimaka mata wurin cimma burinta.ta yaki duka mugayen doddanin garin(Aljannu)da miyagun mutane masu zaluntar mutanen gari.Ta samar da zama lafiya da adalci tsakanin ko wane dan adam a yankin Ni'ima,Wanda tun bayan asirin da matar sarki Nadeer ta biyu(sarauniya sajeeda)tayi ba'a kara samun Zaman lfy a yankin Ni'ima ba,bala'i Kala Kala ya faru.Amman bayan girman gimbiya Ayrah komai ya daidaita.
All Rights Reserved
Sign up to add Princess Ayrah : The Light of Ni'ima kingdom to your library and receive updates
or
Content Guidelines
You may also like
You may also like
Slide 1 of 10
𝕬𝖑𝖊𝖝𝖆𝖓𝖉𝖊𝖗𝖎𝖆 𝕻𝖔𝖙𝖙𝖊𝖗       | 𝐇𝐩𝖂𝖙𝖒   cover
Invincible x the legend of korra cover
Wings of the Grand Line | One Piece x Male Reader cover
A Flaming Scourge (Male Scourge Reader x Sonic X) cover
True Magician cover
Metropolis Heroes! - A Sonic Movie and DC Super Hero Girls Crossover cover
My Little Vampire (Male Wednesday x Reader) cover
Blossom in Adversity - Vol. 1 cover
အလိုးမှာသန်တဲ့ဖိုးတာဇံ (Ongoing) cover
The Witcher - Uchiha Madara! cover

𝕬𝖑𝖊𝖝𝖆𝖓𝖉𝖊𝖗𝖎𝖆 𝕻𝖔𝖙𝖙𝖊𝖗 | 𝐇𝐩𝖂𝖙𝖒

36 parts Ongoing

一𝗜𝗡 𝗪𝗛𝗜𝗖𝗛 the students of the past watch the fates of their children ────۶ৎ──── ⓅⒽⒾⓁⓄⓈⓅⒽⒺⓇ'Ⓢ ⓈⓉⓄⓃⒺ ✔️ 🅒🅗🅐🅜🅑🅔🅡 🅞🅕 🅢🅔🅒🅡🅔🅣🅢 ✖️ ⓅⓇⒾⓈⓄⓃⒺⓇ ⓄⒻ ⒶⓏⒶⓀⒶⒷⒶⓃ ✖️ 🅖🅞🅛🅑🅔🅣 🅞🅕 🅕🅘🅡🅔 ✖️ ⓄⓇⒹⒺⓇ ⓄⒻ ⓅⒽⓄⒺⓃⒾⓍ ✖️ 🅗🅐🅛🅕🅑🅛🅞🅞🅓 🅟🅡🅘🅝🅒🅔 ✖️ ⒹⒺⒶⓉⒽⓁⓎ ⒽⒶⓁⓁⓄⓌⓈ ✖️ ──── ۶ৎ──── ᖇᗴᘜᑌᒪᑌՏ ᗷᒪᗩᑕK ᙭ Oᑕ