Wannan littafin ya kunshe soyayya, tausayi, sadakarwa da kuma rikon amana. Yarinya ce yar kimanin shekaru 16 ta taso cikin maraici na rashin uba yayinda tasha magwarmayar a rayuwa har Allah ya hadata da mai sonta da kuma tausaya mata. My people let find out how it goes a cikin littafin "RAYUWAR MARYAM" Please vote and comments Mrs. Muh'd Wattpad@ElkhameeesAll Rights Reserved