KOMAI DAGA  ALLAH NE!!!( ARZIKI & ILIMI)

KOMAI DAGA ALLAH NE!!!( ARZIKI & ILIMI)

  • WpView
    Reads 2,374
  • WpVote
    Votes 114
  • WpPart
    Parts 15
WpMetadataReadOngoing1h 16m
WpMetadataNoticeLast published Sat, Feb 27, 2021
WpInfo
Fiction
Romance
Rayuwa komai daga Allah ne. Mutum baya cika cikkanken mumini har sai ya yadda da kaddara Mai kyau ko akasinta. Komai ya same ka daga ALLAH NE! Babu Mai baka sai Allah. Sannan babu Mai maka illa sai da sanin Allah. Rayuwa cike take da jarabawa kala kala. Hakuri, rikon gaskiya da amana da tsoron Allah na Kai wa nasara. Yan uwa musani babu Mai mana sai ALLAH. Malami ko Boka bazai amfane ka da komai ba. Mu mika wa Allah lamarinmu Mai komai Mai kowa. Allah shi ya halicci duniya da lahira da abunda suke cikinsu. Mu kiyayi sallolonmu Biyar akan lokaci. Mu lazimci istigfari da salatin annabi. Azumin litinin da Alhamiz Sallar dare Sadaka Karatun Alkur'ani Sun ishe mu. Xamani ya lalace Allah kadai zai iya mana ba malami ko boka ba. Littafin nan zaizo da wata salo na daban. Rayuwa da jarabawar da take ciki. Yadda hakuri da rikon Allah da manzonsa da rikon gaskiya da amana kai kaiwa ga nasara. Illar kazamtacciyar soyayya . Tsaftatacciyar soyyaya da nasaran ta. Ku bini da sannu cikin wannan kirkirarriyar labarin nawa mai cike da abubuwan tausayi da daukan darasin .
All Rights Reserved
#3
kauna
WpChevronRight
Join the largest storytelling communityGet personalized story recommendations, save your favourites to your library, and comment and vote to grow your community.
Illustration

You may also like

  • NI DA ABOKIN BABA NA
  • AURE UKU(completed)
  • KAUTHAR!!
  • AL'AJABIN SO
  • SAWUN GIWA...!🐘
  • KWANTAN ƁAUNA
  • MAI ƊAKI...!
  • RAYUWAR BADIYYA ✅
  • FATU A BIRNI (Complete)
  • KOWA YA GA ZABUWA...

"Pleaseeee mana feenah....!!"ya fada cikin wata irin murya wacce ta narke cikin tsantsar kauna da soyayya. Kaina nake girgizawa a tsorace, "Bazan iya ba, kaifa abokin babana ne plssss ka kyale ni, bazan iya ba wallahi!!" Idanunshi ya zuba min wadanda suke a lumshe kamar na mashaya, dama a yawancin lokuta haka suke, sai dai na yau sun banbanta da na sauran lokutan. Na yau cike suke da wata irin soyayya, zallar kauna, pure love, I can sense them radiating from his body. Muryarshi ta kara yin kasa sosai, "na gaya miki bazan iya bane Feenah, it's not as if wani sabo ne nake shirin aikatawa ba" Kai na cigaba da girgizawa hawaye na sauka akan kumatu na, ya zanyi da rai na da rayuwa ta ne ni kam? Bana son gaskata kaina, amma I have to admit it. Na kamu da matsananciyar soyayyar Abokin Babana! Wanda a gani na hakan zallan sabo ne. Bansan ya akayi ba sai ganin shi nayi a gabana, kafin inyi wani yunkuri yayi pinning dina da bangon dakin, "I love you Safeenah.... N I Know you do, u just don't want to admit it!" "no....no...I...I... "na fara fada cikin in'ina kafin inji wasu tattausan lebba sun hana ni karasa maganar. Lebena na kasa ya kamo ya fara tsotsa cikin wani irin passionate kiss, a hankali na lumshe idanuna tare da kamo nashi leben na sama, na ji lokacin da ya kara hade jikina da nashi kamar zai tsaga cikinshi ya saka ni ciki, muka fara wani irin hadamammen kiss. Ya Allah! He is my father's friend for goodness sake!!! Zuciyata tayi ta nanata maganar, but hell!! I couldn't let him go, sai ma kara kamo kugunshi dana yi na kara hadashi da jikina.....

More details
WpActionLinkContent Guidelines