Ta kasance kyakyawar yarinya mai ilimi da kwazo wanda ilimin ta zai kasance mata abin alfahari a gare ta bata da isashiyar lokacin kan ta kuma bata da lokacin sauraron maza komai ilimin namiji da arziƙin shi bai kai mata matsayin wanda zata saurara ba
Ya kasance kyakyawan namiji mai ji da kai da izza haɗe da ƙarfin zuciya bai da lokacin ko wace mace a rayuwar shi illah yarinya ɗaya da ya kasance yana burin mallaka a rayuwar sa amma ita kuma yarinyar bata san yana yi ba.
Ya tsani halin ta na izza da jijin kai haka ita ma ta tsane shi shi da halin shi dan ba su da kyakyawar fahimta tsakanin su
The two will keep on clashing on each other countlessly
Don't miss out the exciting,explosive,romantic,hot love story, tragic,pains,cheat,wild thoughts,brainstorming and lot more
Keep up with siyama ibraheem on this amazing love epics of IYA RUWA FIDDA KAI(the love saga) make sure you don't miss any part of the book
Is yet to come your way very soon!!!!
Vote and drop ur comments