KAƊAICI
  • Reads 7,255
  • Votes 712
  • Parts 35
  • Reads 7,255
  • Votes 712
  • Parts 35
Ongoing, First published Sep 10, 2019
Mature
***** SO ne mafarar ƙauna, sai an kafa tubalin so a zuci kafin ginin ƙauna ya tabbata a matabbatar ruhi. SO ne tsuntsun dake kaikawo tsakanin zukata mabanbanta daga ƙarshe har sai ya sami zuciyar da zai gina sheƙarsa. SO ne asalin rayuwa, sannan kuma abin dake sarrafa ragamar dokin rayuwa a bisa hanya managarciya. SO ne guguwar dake ɗaukar masoya, takan makantar da idanuwansu har su rasa ganin laifin juna da duk abin da zasu aikata, har ya gusar musu da hankali basa iya gane dai-dai.

***Labarin yazo da wani irin salo mai ƙunshe da tsantsar so, mai makantar da masoya biyu har ya kai su ga yin auren ban mamaki, zaman kaɗaici da ƙunci...***
All Rights Reserved
Sign up to add KAƊAICI to your library and receive updates
or
Content Guidelines
You may also like
You may also like
Slide 1 of 10
ဇာတ်လိုက်မရဲ့ သိမ်မွေ့နူးညံ့တဲ့ သူငယ်ချင်းလေး။ cover
တညတာပြည့်တန်ဆာ or Remembrance and hope cover
⚜️Nay Tin's Love Story⚜️ cover
တော်ကောက်ခြင်းခံရသော မြို့အုပ်ကတော် BL (Complete) cover
You are My Bone  cover
မေတ္တာဝေရာ စွယ်တော်ရိပ်မှာ  cover
ရှေးရေစက်ကြောင့် ချစ်လက်စကျန်တယ် [Completed] cover
දුෂ්ට මිනිස්ටර්  😈 [ Yizhan Nonfic ]  ( Completed  story ) cover
ဧကရာဇ်ဗျူဟာ cover
Painting On The Skin cover

ဇာတ်လိုက်မရဲ့ သိမ်မွေ့နူးညံ့တဲ့ သူငယ်ချင်းလေး။

167 parts Ongoing

ဘာသာပြန်သူ - စွဲညို့အသင်း ရိုရိုချိုချိုနဲ့ မခါးတာလေး ဖတ်ချင်ရင် လာနော်