Banida wani burin daya wuce Inga gawar zainul abideen akwance babban kudirina a duniya shine in bude idona Inga zainul abideen akwance baya numfashi inhar be mutuba kuwa bazan taba daina bibiyarsaba har saina tabbatar da na maidashi ga Rai babu amfani....All Rights Reserved