Story cover for JINI D'AYA by ayshatmadu
JINI D'AYA
  • WpView
    Reads 9,359
  • WpVote
    Votes 435
  • WpPart
    Parts 19
  • WpHistory
    Time 2h 23m
  • WpView
    Reads 9,359
  • WpVote
    Votes 435
  • WpPart
    Parts 19
  • WpHistory
    Time 2h 23m
Ongoing, First published Sep 12, 2019
cikin d'aga murya mai rikitarwa yayi magana wanda yasa tayi saurin d'ago da rinannun idanunta da suka rine daga kalar fari suka koma ja.

"ina so ki fita a harkata, mace wadda ta san mutuncin kanta nake so na aura ba ba wadda ta watsar da nata a titi ba."

du'kewa kasa tayi ta saki wani kuka mai cin rai gami da dafe kanta da yake sara mata.

Tofa  mai yayi zafi haka da yake fad'a mata wad'annan munanan maganganun? amsarku tana nan a cikin littafin nan mai suna JINI D'AYA.
All Rights Reserved
Sign up to add JINI D'AYA to your library and receive updates
or
Content Guidelines
You may also like
You may also like
Slide 1 of 10
TSINTACCIYA cover
YARDA DA KAI (Compltd✔) cover
MAI ƊAKI...! cover
Second Change cover
SHAREEF 2023 cover
MATAR AMEER cover
DA AURENA cover
RUFAFFEN DUMA cover
KWANTAN ƁAUNA cover
KAICO NAH cover

TSINTACCIYA

16 parts Complete

Rayuwa mai ɗauke da ƙunci da kuma tarin baƙin ciki, Yayinda hasken wata ke fitowa yana haskaka samaniya, a lokacin ne kuma zuciya keyin zafi da wani irin tafarfasa, Idaniya sun makance dalilin zubar Hawayen da ban san yaushe ne zai tsaya ba, Ina jin inama zan iya kashe kai na! Ko hakan zai sanya zuciyata ta samu nutsuwa da kuma salama, a lokacin da kowa ya kamata yayi farin ciki a lokacin na kejin duniya nayi min zafi, Idaniyan zuciyata na tafarfasa, ban sani ko zan zama dai-dai kamar kowa? Ban san yaushe rayuwa zata juya min daga juyin wainar fulawan da take dani ba, rayuwata ita ake kira da GABA GAƊI rayuwa mara ƴan ci, ko wacce mace na amsa sunanta dana mahaifinta yayinda ya kasance ni kuma ina amsa sunana kana na bashi makari da TSINTACCIYA!