Ta taso cikin gata tare da jindadin rayuwa ta samu masoyi na gaskiya da suka kulla soyayyar gaskiya,ranar aurensu wata mummunar kaddara ta afka masu,tayi kuka ta zubar da hawaye marar misaltuwa amma daga baya tayi dariya bayan ta sha wuya me tsanani.All Rights Reserved