Fadilat budurwa yar shekara 23 ta rasa mahaifiyar ta bayan haihuwar ta, ta tashi a wajen kakannin ta, sun bata kulawa, soyaya, da gata da tarbiya, ta hadu da samari kala uku daya gidan su an mashi mata, daya kuma yanada mata, and matar shi tana yi mata barazana,, dayan saurayin kuma shi saurayi ne baida budurwa sai ita, shine take cewa DAWA NA DACE a cikin su.All Rights Reserved