Ajiye handbags nasu sukayi gami da zama a kujera na zaman mutum biyu. Farar ce ta fara magana "Hajiya Rahma, yau dai nasha mamaki" Haj. Rahma tace "Me ya baki mamaki har haka Haj. Hafsat?"All Rights Reserved
4 parts