ciwon ya mace na ya mace,,,shinko kinsan sakaci awurin tsariki shike haifar maki da matsaloli musamman ga matar aure??,shinko kinsan ciwon sanyi na haddasa rashin haihuwa idan ba ayi magani ba??Shinkokinsan maza na anfani da power da yaudara su cusa maki ra ayin tsarin iyali donsu samu damar karin aure??
shin yakamata ki nade agida sede kice abaki kuma abaki??Shin kokinsan girki shine adon mace??KUBIYONI A WANNAN TAFIA DOMIN SANIN TSARABAR DANA MAKU..DAKUMA YAKIN DANA DAURA DAMARA DA WASU MAZAN AURE DASUKE YAUDARAR MATANSU.....MARYAM RABIU ZANGO SHINE SUNANA....XANGO6355 WATTPAD,,INSTAGRAM MARIAMXANGO...
..kununa kaunarku ta like,,share and comment.