RAYUWAR FATIMA
  • Reads 276
  • Votes 9
  • Parts 23
  • Reads 276
  • Votes 9
  • Parts 23
Ongoing, First published Oct 03, 2019
Muryar Gwaggon ta a lkcn da ta bijire kan bukatar ta wanda shine silar rugujewar RAYUWAR ta karo na biyu 

Muryar matan gidan a lkcn da suke kara zuga Gwaggon nata da kuma Rantsuwar da ita Gwaggon tayi wanda kuma saida ta tabbar dashi a kanta 

Muryar Nurse da aka kaita asibiti lkcn da take shirin fita hayyacinta bayan farfadowa daga sumanta na uku 


Muryar Lami Yayar Lawan Babbar diyar Mai gari yayinda take baiwa Nurse din amsa


Da wasu muryoyi tare da hotunan mamallakan su a wancan lkcn da RAYUWAR ta tayi rugujewa ta Uku  wanda faruwar shi ya cigaba da jagorantar duk wasu kalubale da matsaloli da ta fuskanta a bayanshi sannan ya kasance silar rugujewar RAYUWAR ta a karo na Hudu wanda yy silar faruwar halinda ta tsinci kanta a karo na biyar na rugujewar RAYUWAR tata kuma shine dai silar fadowanta cikin kaddararta ta ynx da take ciki 



Rayuwar Fatima na cike da abubuwa iri² taga rayuwa da kuma kaddara wanda daga baya hakuri ya zama silar samun farin cikinta.
All Rights Reserved
Sign up to add RAYUWAR FATIMA to your library and receive updates
or
#14hausa
Content Guidelines
You may also like
You may also like
Slide 1 of 10
Kita Berjumpa Dua Kali Dalam Satu Dekade cover
Aksa cover
Jan Van Riebiek cover
Burinah  cover
AN ƘI CIN BIRI... cover
RAYUWAR FATIMA  cover
حكاية  المطر cover
♡ cover
Rashin Sani  cover
الـوتـر الـحـساس 🥺❤️ cover

Kita Berjumpa Dua Kali Dalam Satu Dekade

1 part Complete

°Cerita Pendek° Dua perjumpaan magis yang hanya milik kita. Ini untuk kamu, Banyu Gumilar. ©® 𝟐𝟎𝟐𝟏 𝒃𝒚 𝑻𝒓𝒂𝒂𝒎𝒊𝒏𝒆