Labarin Al'ameen da matarsa Yasmeen shahararrun 'yan boko wanda basu damu da addini ba. Garin shige-shigen Al'ameen daga karshe ya auri Aljana ba tare da ya sani ba kuma ta tare a gidanshi a matsayin amarya. Yayin da taci gaba da gana wa matarsa Yasmeen azaba tana firgitata a ko wane lokaci. Shin ko zaku iya bamu lokacin ku ta hanyar bibiyar wannan littafi mai suna Mijin Aljana? ga masu bukatar Audio na littafin zaku iya ziyartar channel din Mamaki Tv a youtube a can zaku sama full dinsaAll Rights Reserved