Labarine akan wasu tagwaye wanda MANAR ta kasance yarinya ce marar jin magana bata tsoran kowa Sabanin yar uwarta MARAM yarinya mai hankali da nutsuwa saidai Kash ita kuma kaddara ta fada mata Nishadi ban daria duk dai yana cikin wannan labarin nawa.All Rights Reserved