Story cover for MATAR SHEIKH by AeshaKabir
MATAR SHEIKH
  • WpView
    Reads 78,473
  • WpVote
    Votes 3,499
  • WpPart
    Parts 12
  • WpView
    Reads 78,473
  • WpVote
    Votes 3,499
  • WpPart
    Parts 12
Complete, First published Oct 24, 2019
"Nasan I zuwa yanzu kowa na unguwarku yasan wacece ke, yar maye, yar shaye shaye? Duk wanda suka zaba yayi. Nasan iyayenki ma yau zasu kore ki saboda sun gano ko ke wacece. Shi kuma Sheikh din da kika same shi a tafin hannunki, bayan ko wacce salihar mace da ma mara tarbiyyar neman soyayyar sa take ruwa a jallo. A yau dai ina da tabbas din ya sullube daga hannunki. Domin kuwa idan yazo bincike, zai tarar ashe miskilar yarinyar, yar maye ce. Ki huta lafiya. Ops na manta ban gabatar miki da kaina ba. Haha. Nice wadda zata riqe tambarin MATAR SHEIKH ko kin so ko baki so ba."

#1 in soyayya on 8th may 2022.
All Rights Reserved
Sign up to add MATAR SHEIKH to your library and receive updates
or
#9hausalovestory
Content Guidelines
You may also like
Doctor Sheerah! (SAMPLE ONLY) by jeeedorhh
26 parts Complete
Rayuwarta, farincikinta, damuwarta, tashin hankalinta, komi nata ya ta'allaka ga mutanen nan su biyu ne kacal! Su kadai take kallo taci gaba da rayuwa kamar babu wata damuwa a ranta, her world revolves around them!! Me zai faru lokacin da abubuwa suka canza? Lokacin da tsohon aboki, kuma masoyi ya bayyana a cikin Rayuwarta? Lokacin da 6ataccen Yaya kuma 'Dan uwa Mafi soyuwa a rayuwar ta ya bayyana? Lokacin da bata yi zato ko tsammani ba?? Musamman idan abin yazo da wani zabi da zata yi, zabi wanda yake mai matukar tsanani da wahala... Shin, ko yaya zata kasance??? ☆*☆*☆*☆*☆*☆*☆*☆* Tafe suke cikin super market din a hankali. Shi yake tura akwatun sayayyar, yayin da Ramlah take makale dashi tana jidar abinda take bukata tana jefawa cikin akwatun. Dai-dai lokacin data kai hannu kan kwalin 'sponge cookies' tana kokarin dauka, taji hannu ya kamo hannunta ana kokarin daukar kwalin cookies din. Cikin sauri, kuma a lokaci guda, suka saki kwalin ya fadi kasa. Kamar hadin baki, su duka ukun suka durkusa tare da kai hannun su ga kwalin. Mistakenly, hannun shi ya sauka akan bayan hannunta. Wani hargitsattsen shock da matsananciyar faduwar gaba ya ratsa su a lokaci guda. Kyawawan dara-dara, kuma fararen idanuwa suka dago suka sauka akan zagayayyiyar, doguwar fuskarta, kafin ya dire su akan wasu irin deep-ocean blue eyes da Idanuwan shi basu taba katarin cin karo dasu ba! Ya samu kan shi da nutsewa cikin kogon su, yana karantar ta, yana ji a jikin shi, kamar.., kamar...! Ta kasa janye nata idanun daga cikin nashi, duk kuwa da amsa kuwwar da zuciyarta take mata akan tayi hakan, ta kasa! Kamar wadda maganad'isu ke fuzgar ta, haka take ji. Ita ta sani, kamar yadda zuciyarta ta fita sani, cewa shine!! Basu samu damar janye idanuwan su akan na juna ba, sai da siririyar muryar karamar yarinyar ta ratsa cikin dodon kunnuwan su; "Mom?!". ~~~~Wannan littafi sample ne kawai ch (1-24). Zaku iya samun sauran a Taskar Fikra.
SANADI by TajawwalAlRuwh
102 parts Complete
There are winds of destiny that blow when we least expect them. Sometimes they gust with the fury of a hurricane, sometimes they barely fan one's cheek. But the winds cannot be denied, bringing as they often do a future that is impossible to ignore. 21st August, 1994......... a day which many destinies were sealed. Some found love, others were separated from loved ones while some were scarred for eternity. Muhammad kabeer Dikko; the guy with the devil-may-care attitude. Handsome, charismatic, ruthless are word which all vividly describes the rich and carefree heir to the fortune called Argon oil and gas. He has no worries at all in life, unless it has to do with the apple of his eyes, his Umma's Amana, the sweet and loving Mahra Muhammad Dikko. The smart and sassy Zulaikha Sabine Al-fayeed, born half Italian, half Nigerian, the 22 year old is the dream of every eligible bachelor in town! The sensational Niima Abdallah, the sweet one and only daughter of a rich oil tycoon. She's what you'd love to call the belle of the ball. The undefeatable Bakhtiar Arab. A 45year old sadist who found love in the least expected place; the arms of a lady far his junior. Ahmad Sadeeq, otherwise known as the geek. The guy with insatiable love for knowledge. Cousin and bestfriend to our rich boy Muhammad Kabeer. Khayri, the 17 year old happy-go-lucky granddaughter of a village farmer who lost her parents at a tender age. Wani wasa qaddara da SANADI ke shirin yi da rayuwar wannan mutane. What could the connection be? As the saying goes 'We can only fight destiny but never can we change it'. Join me in this intriguing piece full of roller coasters of emotions as we unfold the connection between these lives. Ba zaku yi dana sanin karanta SANADI ba. That i promise.
You may also like
Slide 1 of 10
Ya Abin Yake? cover
𝐀𝐁𝐃𝐔𝐋𝐁𝐀𝐒𝐄𝐄𝐓 cover
ဂျူနီယာလေး မင်းနဲ့တော့ခက်ပြီ cover
ပေါက်ကွဲထွက်နေသော အယ်လ်ဖာဖယ်ရိုမုန်းများ.... [မြန်မာဘာသာပြန်] cover
MAJNOON! cover
Doctor Sheerah! (SAMPLE ONLY) cover
SANADI cover
'YAR HUTU (LABARIN KAUSAR DA BINTA) Editing cover
ENDLESS LOVE - 02.01 | STRAIGHT | COMPLETED  cover
TRI_AGAIN cover

Ya Abin Yake?

52 parts Complete

Uwa Ta haifi yarinya da cikinta, amma ta tsaneta tsana mafi muni da zata yiwa wani abin halitta a bisa wani b'oyayyen dalilinta.