Juyayi
  • LECTURAS 569
  • Votos 64
  • Partes 6
  • LECTURAS 569
  • Votos 64
  • Partes 6
Continúa, Has publicado oct 27, 2019
"Dija kin san na hadu da Amin din nan da ke turo min messages yau? Kin ga hotonsa. " Ta fada tana nuna wa 'kanwar tata hotonsa a wayarta.Bata lura da yanayin da suka shiga ba ,ko da yake ba za ta lura ba saboda Dija ta yi saurin goge hawayenta yayin Abbansu da dawowarsa kenan ya saki labulen parlourn ya nufi motarsa cikin mamaki da tsananin tashin hankali. 

*****
"Beautiful boy ba zan iya rayuwa ba, na kusa mutuwa in barku... "
Ya yi saurin toshe mata baki yana fadin "Handsome girl ki daina fadin haka Amin na ki ne na miki alkawari" Kakanta ya fada cikin rarrashi da kwantar da hankali. 
"Ba za ka gane ba Handsome boy yayata ke sanshi ta ina zan sameshi ?Ko mutuwa zan yi sau dubu dole zan kyale mata shi ta yi min komai a rayuwa. "

Itama ba su lura da ita ba, haka ta saki labulen ba tara da ta gaisa da prince din nata ba duk ko da 'dokin da take idan har zai kawo musu ziyara. Abinda da take ji a yanzu ya fi karfin gaisawa da kakan nata.
Todos los derechos reservados
Regístrate para añadir Juyayi a tu biblioteca y recibir actualizaciones
O
#6sisters
Pautas de Contenido
Quizás también te guste
Quizás también te guste
Slide 1 of 10
Blood🩸My Sensor🍷🪭 Cigarettes 🚬 (The Possession Of Lorenzo) cover
​ယောက်ဖအား မြှူဆွယ်ခြင်း cover
ငါသနားလို့ ချမ်းသာနေတဲ့ ငါ့မယားလေး cover
မင်းက ငါ့မိန်းမဖြစ်လာမယ့်သူ (s2- complete) cover
Eternal Soul 😈🔞 | Ongoing  cover
ယိမ်းချင်ယိမ်း... ဒီကောင်ဆီ ယိမ်း (Husband effect)(Complete) cover
မဝေးချင်ရင်... နီးနီးလေးမှာနေ(Stalking Alibi) cover
မင်းက ငါ့မိန်းမ ဖြစ်လာမယ့်သူ..(complete) cover
D's ®- My Señorita (Completed) cover
Hollow Spirit 🍁 cover

Blood🩸My Sensor🍷🪭 Cigarettes 🚬 (The Possession Of Lorenzo)

19 Partes Continúa

Ultimate Dominant Alpha Male- seme Soft and delicate mystery Omega- uke