Story cover for 🎀BAFFAH'AM🎀  by Aishadaleel2
🎀BAFFAH'AM🎀
  • WpView
    Reads 104,874
  • WpVote
    Votes 9,702
  • WpPart
    Parts 51
  • WpView
    Reads 104,874
  • WpVote
    Votes 9,702
  • WpPart
    Parts 51
Complete, First published Nov 02, 2019
Mature
Labarine daya k'unsa abubuwan rayuwa yanayin yadda Abeedah ta sha gwawarmayar rayuwa.Ta sha alwashin cewa muddin tana raye k'annenta baza su ta6a shan wahalan data sha lokacinda take yariny'a.Ta fara soyayyah da lecturer d'in makarantar su wanda har yakaisu ga son yin aure,in da bata san cewa Sir Salman mazinaci bane.Yana fasa auren ta ya aura K'awarta Suhailat wacce tajima da fad'awa soyayyah da malamin nasu SIR SALMAN.


Ba suda Asali wannan shine musabbabin wanzuwar Zafin rai da Abeedah take da shi.Taci burin dawoda martabar iyayanta dan mutanen duniya su daina zargin cewa iyayenta zaman dadiro suke yi.

Ta 6idda kamanninta ta dawo tamkar iny'amura inda ta koma garin adamawa wajen kakanta mahaifin uwar ta dan dawoda Asalinsu.Taje gidan a sigar y'ar aiki,in da take kula da duk wani motsin en gidan.nan tagane cewa kowa ha'intar kakanta yake cikiko harda matar kakanta.wacce har qungiya take dashi wanda akeyi duk mako dan kawai a cuta kakanta.Hajia nenne tayi ma Abeedah tayin shiga wannan k'ungiyar intaki kuma zatasa a kasheta. Mutum d'ayane tak ta gaza ganewa shin yana ha'intar kakan nata ko akasin haka?.Waye shi wanan mutumin da take gani jefi jefi a gidan wanda ta lura kowani mahaluki a cikin gidan na tsoronsa?.............

Ku biyoni sannu a hankali zan warware maku zare da abawa.Shin Abeedah zata amsa tayin kungiyar da Hajia Nenne ta mata?shin waye wannan mutumin da batasan ko ha'intar kakanta yake ko a kasin hakan?shin zata iya dawo da mahaifiyarta cikin ahalinta?any'a zata iya cika wannan burin data d'aukar ma mahaifiyarta kuwa? 



Kubini a sannu zaku sha labr
All Rights Reserved
Sign up to add 🎀BAFFAH'AM🎀 to your library and receive updates
or
Content Guidelines
You may also like
You may also like
Slide 1 of 10
RUWAN ZUMA (completed) cover
TAZARAR DA KE TSAKANINMU cover
BABBAN GORO cover
JIRWAYE cover
RAI BIYU cover
Ni da Aminiyya tah (Ja'adatu da Sameerah) cover
කඩුපුල් (Complete) cover
​Maung(Completed) cover
DACEWA✅ cover
UMMI | ✔ cover

RUWAN ZUMA (completed)

24 parts Complete

Shin wani irin kallo kake yiwa masoya biyu wad'anda akwai tazarar shekaru tsakaninsu, musamman ma in aka ce Macen ta fi Namijin yawan shekaru? Tayi wuff dashi, ko Tsoho yayi wuff da yarinya. To ga labarin wani matashin saurayi mai farin jinin 'yan mata amma shi hankalinsa kwata-kwata ba ya kansu dalilin tun asalin fari Aliyu Haydar yafi son auren mace wacce ta girmeshi da yawan shekaru. Ana haka ne kuma ya had'u da Laila Kashim wacce ta dace da duk tsari na matar aurensa. A yanzu kuma da mutanen duniya suke kyama game da kushe irin wannan tarayya shin Aliyu Haydar da Laila zasu cika burinsu ko dai zasu iya hak'uri da juna don gujewa zagin duniya a kan tarayyar da Allah ya halatta? Soyayya... RUWAN ZUMA