Labari ne mai cike da tsantsar rayuwa mai cike da ƙaddara, ƴan uwanta, munafurci, cin amana, ha'inci, kitimurmura da kuma zallar soyayya maras iyaka