Labari ne aka wata kyakyawa yariya mai suna GHANIA . Ghania ta kasance yariya mai kyau da cikar sura, ga ilimi addini da na boko ga ta da iya zama da mutane . kwarjini duk inda ghania ta bi sai an ce Masha Allah. Sai dai ghania ta taso cikin maraici da kuncin rayuwa mahaifiyar ta ta rasu ta bar ta da kishiyar ta sam ghania bata San mai dadi a rayuwa ta ba sai da Idrak ya shigo rayuwa ta.All Rights Reserved